Spiritual Reflections Hausa Translation
”Tunanunnukan Ruhaniya: Littafi Game da Farkawa da Wayewa” littafi ne na wakoki, wanda ya ƙunshi wakoki 200 na Ruhaniya kyauta. Waɗannan waƙoƙin sun haɗa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda huɗu a cikin “Jerin Litattafai Huɗu Na Farkawa”, ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukunna. Babban jigon waɗannan waƙoƙi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta bangarori daban-daban na “...